Wq/ha/Jim Al-khalili

< Wq | ha
Wq > ha > Jim Al-khalili

Jim Al-Khalili Jim Al-Khalili OBE(an haife shi 20 Satumba 1962) ɗan Burtaniya ne masanin ilimin kimiyyar nukiliya,ilimi, marubuci kuma mai watsa shirye-shirye.


Zantuka

edit

Dole ne dukkan masana kimiyya su sadar da aikinsu, don menene amfanin koyan sabbin abubuwa game da yadda duniya ke aiki idan baka gaya wa kowa game da su ba? Ba za mu iya ɓoye a cikin labs ɗinmu mu bar magana da Dawkins, The Guardian, Talata 25 ga Nuwamba 2008.