Wq/ha/Jihan Abass

< Wq | ha
Wq > ha > Jihan Abass

Jihan Abass 'yar kasuwa ce 'yar, Kenya wacce ta kirkira kuma take jagorancin kamfanin Lami Insurance Technology, kamfanin fasaha ta inshora da ke birnin Nairobi, Kenya, da kuma Lami Direct Insurance,kamfanin inshora na ababen hawa.

Zantuka

edit
  • Mafi yawan lokaci mutane suna dogara ne akan hanyar samun kudi guda daya, amma basu sanya inshora ga wadannan hanyoyin samun kudin, ta yadda idan wata matsala ta faru, komai zai lalace masu.[1]