Jessica Marie Alba, (an haife ta Afrilu 28 ga wata, shekara ta 1981), jarumar fim ce ‘yar Amurka kuma ‘yar kasuwa.
Zantuka
edit- An haife ni a matsayin mai ginawa. Na girma da rashin tsoro da kuma fahimtar cewa idan kana son wani abu, dole ka zamo mai fasaha ta hanyar da zaka ci nasarar samun shi. Ba za ka taba samun hanya mai sauki ta cin nasara ba, amma idan yana da muhimmanci zaka samo hanyar da zaka bi don cin masa.
- Akan korarvta tun tana karama a cikin “Jessica Alba on Being Brave, Dealing With Self-Doubt and Overcoming Major Breakdowns” a cikin Entrepreneur (Yuni 29 ga wata, shekara ta 2018).