Jeanette Makgolo, itace babbar kwanishina ta yanzu ta Unified Revenue Service (BURS).
Zantuka
edit- Wannan hanya ce ta nunawa mutanen Botswana cewa BURS ta san da cewa Covid-19 ya shafi kowa da tsayawar kasuwanci - ba kowa bane yake samun kuɗi. Muna yin iya kokarinmu don tabbatar da cewa Botswana ta bada haɗin kai.
- Dole ne mu tabbatar da cewa an samu cigaba a kasan. Daukakin Botswana tana ribanta daga haraji - wannan shine ya sa dole duk wani mutum ya zama dan ƙasa na gari kuma ya taka nashi rawar ta hanyar biyan harajin sa.