Jane Barker(1652–1732), ta kasance marubuciya ‘yar Ingila kuma mai rubuta nobel a karni na 18.
Zantuka
edit- Wadanda suka dogara da Samarwa,
Sannan da sannu Bukatu zasu biya,
Za’a samu Lada a karshe.