Jamilah Nasheed (an haifi Jenise Williams; ranar 17 ga watan oktoba, shekara ta 1972) Dan siyasan amurka ne daga jihar Missouri. Nasheed Wanda ya kasance Yana wakiltar Gunduma ta biyar a majalisar dattawan Missouri, Kuma ya Yi aiki a baya a gidan wakilai na Missouri. Yar Jam'iyyar, dimokuradiyya ce.