Wq/ha/James Abourezk

< Wq | ha
Wq > ha > James Abourezk

James George Abourezk (Fabrairu 24 ga wata, shekara ta 1931 zuwa Fabrairu 24 ga wata, shekara ta 2023),, lauy ne dan Amerika, kuma dan siyasa wanda yayi aiki a matsayin dan-majalisan Amurka da kuma sanata daga Dakota ta Kudu.

James Abourezk

Zantuka

edit
  • Larabawan da ke da da hannu a al’amarin 9/11 sun hada kai ne da Zionawa, a hakikanin gaskiya. Hadin gwiwa ne.Sun basu dama ta musamman na la’antar larabawa.
    • Victor Davis Hanson (Satumba 15 ga wata, shekara ta 2007). Scapegoats yet again. The Washington Times, LLC.. Retrieved on 13 ga watan Oktoba, shekara ta 2008.
  •  
    James Abourezk
    Akwai alaka ta musamman, da muka gano, a tsakanin bata sunan Saddam, da kuma muzgunawa larabawan-Amurka a kasan nan.
    • The Arabs: Who they are, who they are not, from the Moyers collection