Wq/ha/Jacoba van Heemskerck

< Wq | ha
Wq > ha > Jacoba van Heemskerck

Jacoba Berendina van Heemskerck van Beest (1 ga watan Afrilu, shekara ta 1876 a Den Haag zuwa 3 ga watan Agusta, shekara ta 1923 a Domburg) ta kasance mai zane ‘yar Dutch, mai zane a gilashi, kuma mai graphic artist. Ta yi fice a zanen tsaunuka.

Hoton Jacoba van Heemskerck, a dakin hoton ta; - zantuka daga Jacoba, June 1914: 'Haka take tafiya, ka sani, ko da yaushe ban jin na isa kuma ina so in cigaba'


Van Heemskerck, c. 1910: 'Two Trees', oil-painting; - quote of Adolf Behne, 1916: 'Jacoba van Heemskerck ta zana bishiya.. .Tabbas kuwa akan bishiya ne, amma tana son ta samu abjn al’ajabi: a tsaye, tana rarraba rassan ta, tana fitar da ganyen ta, tana isa cikin sararin samaniya, tana motsi, tana mai zama wani bangare na duniya’
Van Heemskerck, c. 1912-13, '18 Composite Opus 1', oil-painting.
Van Heemskerck, c. 1913: 'landscape', painting
Van Heemskerck, a shekarar 1913: 'Forest 2.', oil on canvas

Zantuka

edit
  • Babu wani abu na musamman da ke faruwa a nan, a duniyar masu zane [na kasar Netherland]; komai yana nan tsaye qam. (Fassara, Fons Heijnsbroek,a shekarar 2018)
      • Na ainihin a harshen Dutch / citaat van Jacoba van Heemskerck, in het Nederlands: Hier valt in de schilderswereld weinig bizonders voor; alles blijft soliede bij het oude.
        • Wasika zuwa ga Template:Wq/ha/W, 9 ga watan Maris, shekara ta 1913; RKD-Archive, The Hague; as cited by Arend H. Huussen Jr. in Jacoba van Heemskerck, kunstenares van het Expressionisme (= Woman-artist in Expressionism), Haags Gemeentemuseum The Hague, a shekarar 1982, p. 7.
  • Haka abun yake tafiya, ka san cewa, ko da yaushe bana ji na biya bukata ta, kuma a ko dayaushe ina so in cigaba. (fassara daga harshen Jamus, Fons Heijnsbroek, 2018).
    • (Bugu na ainihi, Jacoba ya rubuta a harshen Jamusanci:) So geht es, wissen Sie, ich bin immer unzufrieden und will immer weiter gehen.
      • A cikin wata wasika zuwa ga Herwarth Walden, 1 ga watan yuni, shekara ta 1914; as cited by Arend H. Huussen Jr. in Jacoba van Heemskerck, kunstenares van het Expressionisme, Haags Gemeentemuseum The Hague,a shekarar 1982, p. 19.