Wq/ha/Jacob Aagaard

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Jacob Aagaard

Jacob Aagaard (an haife shi a ranar 31 July 1973), dan wasan chess ne dan kasar Scotland ne da aka haifa a Denmark, kuma Zakaran Burtaniya a shekara ta 2007.

Duk lokacin da muka ga sashin da babu kariya dole ne mu saya idanunmu sosai saboda wannan shine mafi muhimmin sinadari na hadi.

Zantuka edit

  • A duk lokacin da muka ga sashin da babu kariya dole ne mu saya idanunmu sosai saboda wannan shine mafi muhimmin sinadari na hadi.
    • Kamar yadda hakayo daga Excelling at Positional Chess (2003) din shi, p. 159.