Ismat Chughtai,(21 ga watan Agusta, shekara ta 1915 zuwa 24 ga watan Oktoba, shekara ta 1991), marubuciya ce da yaren Urdu kuma mai koyarwa.
Zantuka
edit- Ta zauna shiru a gefen hannun kujera, karshen sari dinta ya sauko yadda ya dace a jikin gashin ta, kamar dai tunanin abu mara motsi da ke juyawa da karfi a sama, tana ta kallon sararin sama da babu komai.
- Ismat Chughtai (The Quilt & Other Stories).