Ismail ibn Musa Menk (an haife shi 27 ga Yuni 1975), wanda kuma aka fi sani da Mufti Menk, malamin addinin Musulunci ne kuma Mufti mazaunin Zimbabwe.
ZantuttukaEdit
Twitter Sanda kuke ba da shawara, ku yi hakan da kyau. Yi shi da gaske tare da haƙuri. Kada ka yi hakan don nuna cewa ka fi kowa hankali ko kuma ka fi wasu.