Isabelle Adjani (an haife ta 27 ga watan Yuni, shekara ta 1955), jarumar fim ce ‘yar Faransa kuma mawakiya.
Zantuka
edit- Ina son fina-finan da suke tsayawa acikin kwakwalwa saboda haka Ina kokari ina samo bangaren wanda suke da alaka da wani irin cudanya da kuma tausayi. A gani na, zama jaruma ba wai kawai,sana’a bace sana’a ce ta imani.