Wq/ha/Isabel Bishop

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Isabel Bishop

Isabel Bishop (3 March 1902 – 19 February 1988) ta kasance mai zane ta zamanin baya. Tana kuma daga cikin mafarin tafiyar feminsanci.

Ba na si in zama mace, kawai ina so in zama mai zane.

Zantuka edit

  • Ba na si in zama mace, kawai ina so in zama mai zane.
    • Jawabi (16 December 1982) kamar yadda aka kwafo daga The "New Woman" Revised : Painting and Gender Politics on Fourteenth Street (1992) by Ellen Wiley Todd, Ch. 7, p. 273.