Isabel Allende (an haife ta Agusta 2 ga wata, shekara ta 1942), marubuciya, ce ‘yar kasar Chille.
Zantuka
edit- Shedanun mu sukan rasa ƙarfin ikon su a yayin da muka zakulo su daga can cikin duhun ramin da suke buya muka kalle su a cikin hasken yinin
- Littafin Rubutun Maya (a shekarar 2011).
- Yana da sauƙi kayi wa mutum mummunan fahimta musamman idan bamu taba shiga irin matsalar su ba.
- Littafin Rubutun Maya (a shekara ta 2011).