Isaac David Abella (an haife shi Yuni 20 ga wata, shekara ta 1934 zuwa October 23 ga wata, shekara ta 2016),ya kasance farfesan physics a jami’ar Chicago.
Zantuka
edit- Wanene ya fi: Latke ko kuma Hamantash? Ba tambaya bace mai ma’ana, duk da cewa ana ta muhawara akan hakan fiye da shekaru hamsin da suka gabata.