Ire Aderinokun ma’aikaciyar, bunkasawa ce (developer) kuma kwararriyar ma’aikaciyar bunkasa google.
Zantuka
edit- Na samu programming da kan shi a matsayin sana’a ta gaske kuma na cika buri.
- [1] Aderinokun na magana akan ribar sana’ar ta.
- Mafi yawancin ayyukan da suka shafi operation bani so su, amma dole sai na yi su kada kamfanin ya mutu.
- [2]Ire Aderinokun