Wq/ha/Ibn Saud

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Ibn Saud

Ibn Saud (26 Nuwamba 1876 - 9 Nuwamba 1953) shine Sarkin Saudiyya na farko. An san shi da kasancewa shugaban gidan Saudat, kuma yana kan mulki lokacin da aka gano mai a Saudiyya. Goyon bayansa ga Falasdinawa da kuma adawa mai karfi ga Isra'ila ya samu yabo daga kungiyoyi daban-daban su ma.

Zantuttuka edit

  • Allah ya la'anci Yahudawa, don haka ba su cancanci wata ƙasa ba. Game da Isra'ila.[1] *Faisal Saudat yayanka ne. Saudat faisal yayanki ne. Babu wani karfi da karfi sai ga Allah. Karshen maganar Ibn Saud; An nakalto a Ibn Saud, na Leslie McLoughlin.