Hlubi Mboya Arnold,(an haife ta 2 ga watan Maris, shekara ta 1978), ta kasance jarumar, fim ‘yar Afurka ta Kudu, wacce ta taka muhimmiyar rawa a wasan soap opera a matsayin Nandipha Sithole. Ta taka rawa na musamman a cikin shirin telebijin na Afurka ta Kudu mai suna Dora's Peace, inda ta samu lambar yabo ta SAFTA a matsayin jaruma ta biyu.
Zantuka
edit- Ni kaina ba tsaftatacciya bace tas, na yi kura-kurai da yawa, amma hakan ne ya sa na zamo macen da nike a yau.
- Wasu abubuwan basu taba canzawa kuma wadannan abubuwa a wuri na sune ka’idoji da gaskiya da soyayya.
- Oh Allah na, wasan kwaikwayo hanya ce a gare ni da zan riski zukata kuma in isar da sako akan abunda na yi imani da shi.
- Akwai abunda ya kamata ya rika damunka a zuciya wanda zai sa ka tashi ka nemi arziki.
- HLUBI MBOYA ARNOLD TALKS ABOUT CAREER, FITNESS AND MARRIAGE ADVICE! (23 ga watan Maris, shekara ta 2017) by Entertainment S.A retrieved 21 ga watan Yuli, shekara ta 2022
Hanyoyin waje
edit- Watch Hlubi Mboya Arnold’s 200 Women interview (12 ga watan Fabrairu, shekara ta 2018) Nicola Sunday Times
- HLUBI MBOYA ARNOLD TALKS ABOUT CAREER, FITNESS AND MARRIAGE ADVICE! (23 ga watan Maris, shekara ta 2017) by Entertainment S.A