Henry Abbey,(11 ga watan Yuli, shekara ta 1842 zuwa 7 ga watan Yuni, shekara ta 1911), mawaƙi ne dan Amurka kuma marubuci.
Zantuka
editWhat do we plant when we plant a tree?
edit- Me muke shukawa yayin da muka shuka bishiya?
Dubunnan abubuwan da muke gani,
muna shuka gini da ke tsayi
muna shuka ma’akatan dake ƙarƙashin tutar ƙasar mu,
muna shuka inuwar da ke kariya daga zafin rana,
muna shuka dukkanin wadannan yayin da muka shuka bishiya.