Heather Rose Brooke (an haife ta a 1970) ta kasance ‘yar jaridar Burtaniya da Amurka ce, mai fafutukar ‘yancin bayanai.