Hannah Arendt, (14 ga watan Oktoba, shekara ta 1906, zuwa 4 ga watan Disamba, shekara ta 1975), masaniyar ka’idar siyasa ce ‘yar Jamus da Amurka wanda aikin ta ya shafi tsarin karfin iko, doka tsarin siyasar karfin iko na gaba daya.
Zantuka
edit- Mutum ba zai taba samun tsira ba idan bai san abun da yake zama mai wajibi ba, saboda yana samun ‘yancin sa ne a daukakin neman nasara da zai ‘yantar da kan shi daga bukatun sa.
- The Human Condition (a shekarar 1958), part 3, chapter 16.