Wq/ha/Halima Musa

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Halima Musa

Halima Musa Abdul mai taimakon majinyata, unguwar zoma kuma malama daga fannin taimakon majinyata da ke jamiar Ahmadu Bello da ke Zariya a jihar Kaduna,Najeriya.

Zantuttuka edit

  • In da kake a yau ya samu ne daga tunanin ka na jiya.
    • [1] Halima Musa ta cigaba da cewa: me kake fada wa kanka?
  • Idan kana son ganin abu mai kyau toh ka shuka Tunani mai kyau.
    • [2] Halima Musa ta cigaba da cewa: me kake fada wa kanka?
  • Me kake gani Game da Kanka Ka yi tunanin abubuwa masu kyau Game da Kanka.
    • [3] Halima Musa ta cigaba da cewa: me kake fada wa kanka?
  • Kayi Tunani Mai Kyau Kuma za ka ga kanka kana Zama Abin da kake tunani akai.
    • [4] Halima Musa ta cigaba da cewa: me kake fada wa kanka?