Wq/ha/Hajiya Mariya Sanusi Dantata

< Wq | ha
Wq > ha > Hajiya Mariya Sanusi Dantata

Hajiya Mariya Sunusi Dan Tata, (a shekara ta 1929 zuwa shekarar 2006) ta kasance fitacciyar mace a Arewacin Najeriya. Ta kasance a cikin dangin sarauta daga Kano kuma ta taka muhimmiyar rawa wajen bunkasa ilimi, musamman na mata a Arewa,

Zantuka

edit