Hafsat Abdulwaheed, (an haife ta Mayu 5 ga wata, shekara ta 1952) marubuciya ce ‘yar Najeriya, mawakiya, kuma mai fafutukar hakkin dan-Adam. Itace mace ta farko marubuciya daga Arewacin Najeriya wacce ta rubuta, littafi da aka buga.
Zantuka
edit- Muna cakuda abubuwa wuri daya. Kuma hakika muna magana akan abubuwan saboda suna da muhimmanci, muna cikin al’umma wanda an kayyade wa mata iya abubuwan da zasu iya yi, musamman matan Hausawa. Amma idan ka kalli Fulani, matan basu fuskantar wadannan iyakoki kuma suna da ‘yancin yawo ko ina.
- Ina rubutu kullum.