Hadiza Aliyu Gabon, wacce akafi sani da Hadiza Gabon (An haife ta ne a ranar ɗaya 1 ga watan Yuni, shekara ta 1989) a ƙasar Gabon, ta kasance yar wasan Hausa wato ( kannywood).
Zantuka
edit- Manya, basu tsira ba; yara kanana, basu tsira ba; jarirai ma basu tsira ba. Ina fada, kuma na sake fada, yanzu ma zan sake nanata wa, duk wani mai yin fyade, bakin zuciya gare shi, bai san darajar iyayen sa ba, bai da tausayi, bai da imani. To don me za a bar su a gari?
- Tushe: Hadiza Gabon. Acikin shirin “Manyan Mata” (Season 2, Episode 7). Saturday 2 ga watan Disamba, shekara ta 2023.
- "Nemi sani danka sani karka nemi sani dan a sani."
- Zantuka Gabon a cikin shirin Manyan Mata
- "Kana da muhimmanci ba dan haka ba Allah ba zai yi kaba."
- Meye ribarka duk wanda ya ganka sai ya rinƙa tsorata dakai yana neman tsari dakai."
- "Meye ribarka idan haka nan zaka je ka cutar da wani saboda a baka kuɗi wanda kudin nan zai kare."
- "Meye ribarka rayuwa mara kyau bayan kana da damar yin rayuwa mai kyau a duniya"
- "Mai wadatan zuciya yafi wanda yake da arziki."