Wq/ha/Hadia Tajik

< Wq | ha
Wq > ha > Hadia Tajik

Hadia Tajik, (an haife ta 18 ga watan Yuli, shekara ta 1983) 'yar siyasar Norway ce wacce a halin yanzu take aiki a matsayin 'yar majalisar dokokin Norway tun daga 1 ga watan Oktoba, shekara ta 2009. A baya ta yi ministar al'adu a shekara ta 2012 zuwa shekarar 2013 da Ministan Kwadago da Haɗin kai a cikin shekarar 2021 zuwa shekarar 2022.

Hadia Tajik

Zantuka

edit
  • Ba za mu taɓa yarda da yaro ɗan shekara tara ya zo makaranta da ƙaramin siket da dogon sheqa ba. Haka ya shafi mayafi.
 
Hadia Tajik

Hadia Tajik, (a shekarar 2015) ta ruwaito a cikin: "Tsohuwar ministar musulman ƙasar Norway Hadia Tajik ta ba da shawarar hana sanya lullubi" a cikin Daily Sabah, 5 ga watan Disamba, shekara ta 2015.