Gwendolyn Brooks (7 June 1917 – 3 December 2000), mawakiya ce ‘yar Amurka. Ta samu lambar yabo ta Pulitzer Prize akan Adabi dangane da littafin waken ta mai suna Annie Allen.
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/5/5f/Gwendolyn_Brooks.jpg/220px-Gwendolyn_Brooks.jpg)
Da sannu za ta mace.
Koda kuwa ta kasance gash ne ko kuwa zinari zata zo
har wayau kuwa a wannan yanayi na rikitarwa.
Zantuka
edit- Jarumta ne ka kasance daga ciki
Ka zamo mara tsoro kuma ba a ware ba.- "do not be afraid of no" from Annie Allen (1949)