.
Gwen Ifill, (Satumba 29 ga wata, shekara ta 1955 zuwa Nuwamba 14 ga wata, shekara ta 2016), ta kasance 'yar jarida, mai watsa labarai kuma marubuciya 'yar Amurka.
Zantuka
edit- An janyo ni zuwa aikin jarida saboda bukatar zama muryar, da ta dace - ba don in tursasa ra'ayi na akan wasu ba sai dai don in fada sarari na muhawara.
- A kan aikinta a shafin “Journalist Gwen Ifill: In Her Own Words” in NPR ( 14 ga watan Nuwamba, shekara ta 2016)