Grace Ethel Cecile Rosalie Allen (26 ga watan Yuli, shekara ta 1895 [babu tabbacin a shekara] zuwa 27 ga watan Agustan shekarar 1964), ‘yar wasan barkwanci ce ‘yar kasar Amurka, jaruma, mawakiya, `yar rawa; kuma abokiyar wasan barkwanci ta George Burns kuma matar sa.
Zantuka
edit- Zan iya rantse maka cewa haka kake ce wa duka matan!
- Nayi mamaki sosai da aka haife ni sai yasa na kwashe tsawon shekara daya da rabi ba na magana.