Grace Lee Boggs (June 27, 1915 – October 5, 2015) ya kasance marubuci dan Amurka, masanin falsafa da feminisanci.
Zantuka edit
- Na zo ma gane cewa ba zaka iya gyara wata al’umma ba face ka dauki alhakin hakan, face ka dauki kanka cikinta, kuma kana da alhakin sauya ta.
- "'Revolution as a New Beginning': An Interview with Grace Lee Boggs". Upping the Anti No. 1. p. 28. March 31, 2005. Interview conducted at Boggs's home in Detroit, Michigan, July 22, 2003. (Web archives [1] [2])