Gogontlejang Phaladi,(an haife ta a shekarar 1995), itace ta assasa, kuma babbar darekta ta ƙungiyar da ba na riba ba kuma ba na gwamnati ba mai suna, Gogontlejang Phaladi Pillar of Hope Project.
Zantuka
edit- Mu tashi, mu mike kuma mu tura gaba don gyaruwar Afurka. Babu wani wanda zai mana wannan sai mu. Muna bukatan mu,Muna yin hakan don kawunan mu.
- Idan ba ka da wurin zama a teburin, za ka zauna a kasa.
- Mu tashi mu dauki mataki. Kada mu yi shiru.
- Gogontlejang Phaladi: A social change activist” [1] April 2018-July 2018. Retrieved 30 October 2021.
- “We cannot wait another 25 years. We need to push for accountability to make sufficient progress in addressing the current government deficit to deliver on the sexual and reproductive health and rights commitments for women.”