Wq/ha/Gloria La Riva

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Gloria La Riva

Gloria La Riva (an haife ta Agusta 13, 1954) mai fafutukar hakkin zamantakewa ce ‘yar Amurka, wacce take matsayin memba ta Jam’iyya don Zamantakewa da ‘Yantarwa (PSL) da kuma Jam’iyyar Zaman Lafiya da ‘Yanci.

La Riva a 2017
Gloria La Riva (1988)

Zantuka

edit
  • A yayin da mabiya gurguzanci na Cuba ke ba wa marasa gidaje wurin zama, ciyar da masu yunwa, magance cancer, da kuma ilimantar da mutane, wannan shine ‘aminci’, a lokacin da ‘yan jari hujja na Amurka ke barin miliyoyi suna wahala da mutuwa saboda su talakawa ne, wannan shine “‘yanci”? ‘Yanci ga wa?