Gloria Evangelina Anzaldúa (Satumba 26, 1942 – Mayu 15, 2004), feminisa ce 'yar Madigo 'yar asalin Chikaana, malama a nazarin al'adun Chikana, nazarin feminisanci da nazarin queer.
Zantuka edit
Jawabin Magana da Harsuna: Wasika zuwa ga Marubuta Mata na Kasashen da Suke Tasowa (1981) edit
- Da yawa suna da hanyoyin daban daban ta magana. Suna yi wa kansu lakabi da masu gani amma ba za su gani ba. Wasu da dama suna da baiwar harshe amma ba za su yi magana ba. Kada ku saurare su. Da yawa wanda suke da kalamai da harshe basu da kunne, ba zasu saurara ba kuma ba za su ji ba.
- A cikin This Bridge Called My Back: Writings by Radical Women of Color, sh. 171
- Ba muyi sasanci da masu muzguna mana ba wanda suke wasa kurarin su da bakin cikin mu. Ba mu sasanta ba.
- A cikin This Bridge Called My Back: Writings by Radical Women of Color, p. 171