Gina Din-Kariuki, (an haifi Gina Din, a Oktoba 23 ga wata, shekara ta 1961) 'yar kasuwa ce 'yar Kenya wacce ta kware a tsarin magana da kuma alakar jama'a a Kenya.
Zantuka
edit- Wadanda ke bada labarai ne, ke mulkar duniya.
- "Gina Din Kariuki: “I Want to See a More Assertive African Youth”" (Agust 31 ga wata, shekara ta 2017)
- Ka girmama kai waye da kuma abunda kake kawo wa a teburi.
- "BIKO INTERVIEW: Gina Din's Only Regret", Youtube (Fabrairu 2 ga wata, shekara ta 2021)