George Ade (9 ga watan Fabrairu, shekara ta 1866 zuwa 16 ga watan Mayun shekarar 1944), ya kasance marubuci dan Amurka, maikajin jarida kuma mai rubuta wasanni.
Zantuka
edit- Farkon Kwanciya da Farkon Farkawa Ka’ida ce Mara Kyau ga duk wanda ke so ya samu Kusanci da Fitattu daga cikin al’ummar mu.
- True Bills (a shekarar 1904).
- “Waye ka kasance?” ya ce, saboda ya kasance daga makarantar dare.
- Bang! Bang! (a shekara ta 1928).
- A birni jana’iza kawai wani tsaiko na zirga-zirga; a kasa wani nau’i ne na nishadi.
- Cosmopolitan Magazine, Fabrairun shekarar 1928.