Wq/ha/George Abernethy

< Wq | ha
Wq > ha > George Abernethy

George Abernethy (Oktoba 7 ga wata, shekara ta 1807 zuwa Maris 2 ga wata, shekara ta 1877), majagaba ne dan Amurka, sanannan dan kasuwa, kuma gwamnan Oregon na farko na inda ta zamanto Jihar Oregon ta Amurka.

George Abernethy

Zantuka

edit
  •  
    George Abernethy
    An ƙaddara wannan wurin da ya zamanto wuri mai arziƙi sosai a Amurka, kuma sannan ga wannan muna iya cewa wuri mafi sanyi, ba abunda zai hana daukakar mu, kuma mu zamanto masu muhimmanci sosai ga ƙungiyar. Mafi akasarin iko a yanzu yana hannunku, kuma ina tsananin sa ran, zamu iya cigaba da ayyukanmu tare da doka acikin littafin mutum-mutumin mu.