Wq/ha/Gautama Buddha

< Wq | ha
Wq > ha > Gautama Buddha

Siddhārtha Gautama (Sanskrit/Devanagari: सिद्धार्थ गौतम Siddhārtha Gautama, c. 563/624 – c. 483/544 BCE) ko kuma Siddhattha Gotama a yaren Pali,; sannan kuma ana kiransa da Gautama Buddha, Shakyamuni Buddha ("Buddha, Sage na Shakyas") ko kuma a saukake Buddha, ya kasance sufi, masanin falsafa kuma mai koyarwa, jagorar addini wanda ta shi ne aka samo addinin Buddizanci. Anyi imanin cewa yayi rayuwa kuma ya koyar a yankin arewa maso gabashin Tshohuwar Indiya a wani lokaci a tsakanin karni na 6th da na 4th BCE

Gautama Buddha

Maganganu

edit

Pali Canon

edit

Sutta Pitaka

edit
  • Akwai wadannan hanyoyi hudu na amsa tambayoyi. Wadanne hudu? Akwai tambayoyin da ake amsa su a rarrabe [kai tsaye eh, a'a, wannan, wancan]. Akwai kuma tambayoyin da ake amsa wa a cikin salo (cikin kwarewa) amsa ta hanyar [yin bayani da sake maimaita bayani akan abubuwa]. Akwai tambayoyin da ake amsa su ta hanyar wata tambayan. Akwai kuma tambayoyin da ake ture su gefe. Wadannan sune hanyoyi guda hudu na amsa tambaya.
    • Kamar yadda aka hakayo a cikin littafin Ṭhānissaro (Bhikkhu.) (2004) Handful of leaves. Vol. 3, p. 80