Gabriele Münter (19 ga watan Fabrairu, shekara ta 1877 zuwa 19 ga watan Mayun shekarar 1962) mai zane ce ta Expressionist ta kasar Jamus wacce ta taka rawa a kungiyar-zane a Munich mai suna Der Blaue Reiter a cikin karni na 20.