Francisca Flores (Disamban shekarar 1913, San Diego California - Afrilun shekarar 1996), mai fafutukar hakkin kwadago ce, Feminiya 'yar Chicana, kuma mai fafutukar adawa da talauci.
==Zantuka==
- Mafi yawancin 'yan Chicana suna fada akan basu damu da wanda basu so ba. Dole ne mata su koya yadda zasu fada abunda suke tunani kuma suke ji, kuma su fada ba tare da bada hakuri ba ko kuma sauya zancen don tabbatar da cewa ba gasa suke yi da su ba.
- Daga Regeneración, Vol. 2, No. 1, 1971: pp. 6-7.