Wq/ha/Foluke Adeboye

< Wq | ha
Wq > ha > Foluke Adeboye

Foluke Adeboye (née Adeyokunnu; an haife ta July 13, 1948) wacce akafi sani kuma da Mummy G.O, fasto ce ‘yar Najeriya, mai jawabi a wuraren taro, marubuciya, kuma mata ga Enoch Adeboye, babban mai kula daukakin harkokin cocin Redeemed Christian Church of God.

Folu Adeboye a shekara ta 2020

Zantuka

edit
  • ‘Yan'uwantaka, wannan wani lokaci ne da kowa zai bukaci rahama fiye da kowanne lokaci.
    • [1] Foluke Adeboye tana magana a wajen bikin taron mata na shekara-shekara na 5 na Women Convention of the Victorious Women Fellowship International, Sword of the Spirit Ministries in Ibadan.