Folorunsho Alakija (an haife ta a ranar 15 ga watan Yuli, shekara ta 1951), 'yar kasuwa ce 'yar Najeriya kuma mai taimakon al'umma. Tana harkokin fashan, man fetur, gidaje da kuma masana'antun wallafe-wallafe.Majallar Forbes ta ayyana ta a matsayin macen da ta fi kowa kuɗi a Najeriya tare da adadin kuɗi akalla dala biliyan 1 a shekara ta 2020.
Zantuka
edit- Daure - Kada ka taba sarewa! Duniyar yau tana shan moriyar wutar lantarki ta hanyar mutanen da suka ki yarda su sare.
- [1] Folorunsho Alakija tana magana akan dauriya.
- Mun girma mun wuce mun wuce matakin almara. A matsayin mace, kina da gaba guda ɗaya ne kawai mu yi nasara. Dole mu tare bijimin sa ta ƙahon sa kuma mu tabbatar da sauyin da kan mu.
- [2] Folorunsho Alakija tana jaddadawa akan mata zasu iya samun nasara.