Wq/ha/Florence Aya

< Wq | ha
Wq > ha > Florence Aya

Florence Diya Aya‘yar siyasa ce ‘yar Najeriya kuma ‘yar kasuwa. An haife ta a Garkida a shekarar 1948 kuma ta fito ne daga Garaje Agban, Kagoro, Karamar Hukumar Kaura ta Jihar Kaduna. Ta kasance mamba ta majalisar Jihar Kaduna a tsakanin shekara ta 1990 zuwa shekarar 1993.

Zantuka

edit
  • Yi zuwa yanzu, mata 18 wanda suka nuna ra’ayin fitowa a zaben shekara ta 2023 sun halarci taron. Daya ta fito takaran sanata, 3 majalisar wakilai sannan 14 ‘yan majalisu na jiha.” “Tace.” “wannan taku ne mai kyau, kuma muna aiki tare da su, muna koya musu kuma muna taimaka musu wajen cimma burikan su.”