Fiona Apple Maggart (an haife ta ranar 13 Satumba 1977), wacce ta yi fice da suna Fiona Apple, mawakiya ce ‘yar Amurka wacce ta taba lashe kyautar Grammy.
Zantuka edit
- Ba ni da wani babban buti akan barin alamu na alko kuma barin tarihi.
- Dr Drew interview (November 1999)
- Kada ka yi asarar haukan ka!
- Forever Fiona, interview by Liza Ghorbani (June 7, 2012)