Wq/ha/Fawn M. Brodie

< Wq | ha
Wq > ha > Fawn M. Brodie

Fawn McKay Brodie (Satumba 15 ga wata, shekara ta 1915 zuwa Junairu 10 ga wata, shekara ta 1981) ta kasance masaniyar tarihin mutane kuma farfesar tarihi daga Jami’ar California, Los Angeles.

Zantuka

edit
  • Sha’awar shiga siyasa na farowa ne wata sa’in daga tsananin buri, ko dai na iko, ko kuma don abota da son girma, ko kuma saboda duka.
    • Thomas Jefferson: An Intimate History, ch. 1 (a shekarar 1974).