Wq/ha/Fati Washa

< Wq | ha
Wq > ha > Fati Washa

Fati Washa wadda aka fi sani da Fatima Abdullahi Washa, tana ɗaya daga cikin fitattun jaruman Kannywood, wato masana'antar shirya fina-finai ta Hausa da ke Arewacin Najeriya. An haife ta a garin Bauchi kuma ta shahara saboda rawar da take takawa a fina-finan Hausa tun lokacin da ta fara fitowa a cikin wannan masana'anta. Fati, ta fara fitowa a cikin fina-finai da dama, tare da shahararrun jarumai na Kannywood, inda ta samu daukaka saboda kwarewar ta a fagen wasan kwaikwayo.

Zantuka

edit
  • ina jin daɗi idan naga masoya na musamman a lokacin da suke nuna farin cikinsu na gani na da suka yi.
  • rayuwa bata da sauƙi ,amma dole ne mu ci-gaba da yin gwagwarmaya ,yadda komai wahala Mutum ya ci-gaba da jajir cewa .
  • Ba zan bari komai ya karya min zuciya ta ba komai tsakani.
  • Duniya makaranta ce kowa na koyan darasin da ya dace da shi.

a