Falalu Dorayi an haife shi a ranar huɗu 4 ga watan Janairu, shekara ta 1977, ya kasance ɗan ƙasar Nijeriya ne wanda ya ke shirya fina-finai a masa'antar kannywood,darecta, Mai shirya fina-finai Kuma mawaki...
Zantuka
edit- Sana'a ta shi ne aikin fim kuma dashi na dogara.