Wq/ha/Esperanza Aguirre

< Wq | ha
Wq > ha > Esperanza Aguirre

Esperanza Aguirre y Gil de Biedma, Countess of Murillo, Grandee of Spain DBE (an haife ta a ranar 3 ga watan Jaunairu, shekara ta 1952),‘yar siyasar Sifaniya ce kuma shugaban kasar Madrid na yanzu...

Zantuka

edit
  • A yayin da gurguzanci ta fara wanzuwa, samar da aikin yi yakan fita ta taga.
    • Source: [1]. 'La Razón' Diary. Mayu 6 ga watan, shekara ta 2011.
  • Idan gwamnati tana gudun duniya, al’umma zata cigaba.

prosperous.

  • A cikin jerin sunayen da ke waje na, akwai mutane da ake tuhuma da wauta.