Empress Njamah, (an haife ta Nuwamba 16 ga wata, shekara ta 1980), ta kasance ‘yar wasan kwaikwayo ce ta Najeriya. Ta kammala karatun ta a Jami’ar Olabisi Onabanjo, Jihar Ogun.
Zantuka
edit- Ba kowanne attajiri (billionare) bane ke farin ciki.
- Ina jin an mun laifi idan kananan gayu suka nemi mu fita tare.
- Mutanen Asali basu damu da wani ba.
- Ina jin kaina kamar matar da bata da aure.