Wq/ha/Emmanuel Obbo

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Emmanuel Obbo

Emmanuel Obbo (An Haifeta 7 ga watan Oktoba shekarata 1952-) ɗan ƙasar Uganda ne na Cocin Roman Katolika wanda ke aiki a matsayin Archbishop na Archdiocese na Tororo.

ZanceEdit

  • 'Yan mata ba su da 'yancin rayuwa a cikin wannan al'umma, muna ƙoƙari mu yi abin da za mu iya, tun daga tushe har zuwa ofishina, don ganin cewa tashin hankalin gida ya ragu. 'Ba za mu iya yin shuru ba' – Archbishop na Uganda ya tsaya tsayin daka kan tashin hankalin cikin gida (Agusta 25, 2016)