Elvira Arellano (An haife ta a shekarar 1975), itace shugaban La Familia Latina Unida (Iyalin Latin ‘yan Amurka), wasu ƙungiya ce dake tsayawa wanda suka fuskanci kora daga kasa...
Zantuka
edit- Me yasa suke karbar haraji kuma suka amince da aikin hannu na na tsawon shekaru tara?
Me yasa suke karɓar haraji daga gare ni amma basu yarda da hakikanin cewa ina da hakkin dan Adam ba?- Tram Nguyen, "No Sanctuary: Elvira Arellano Deported Without Son," RaceWire: The Colorlines Blog (20 ga watan Agusta, shekara ta 2007) [1]
- Ni ba mai laifi bane. Ban da wani abu da zan ji kunya. Mu ma’aikata ne, uwaye, ‘yan Adam. Ya kamata mu samu daman yin alfahari da wanda mu waye.
- Hispanic Magazine (Agustan shekarar 2007).